-
CRYPTO: DARASI NA 19
CRYPTOCURRENCY WALLET Tunda ka fahimci inda a ke kasuwancin cryptocurrency, sannan ka san yadda a ke yi, abu na gaba da ya rage mana shi ne mu san inda a ke adana cryptocurrency da kuma yadda a ke adanawar. Cryptocurrency a matsayin kuɗi mai ƴanci da a ke amfani da shi wajen mu’amala ba tare…
-
CRYPTO DARASI NA 18
Asusun bankin da yafi dacewa da sana’ar cryptoA zahirin gaskiya yana da kyau wanda yake gwagwarmaya ta online bawai iya crypto ba ya tsaya ya duba bankin da zai fi dacewa da yanayin tsarin hada hadarsa. Duba da chaje chaje na ba gaira babu dalili da kowane lokaci musamman karshen kowane wata muke gani a…
-
CRYPTO: DARASI NA 17
Order Book Order book kundi ne da ke ɗauke da jaddawalin jerin adadin odojin da masu saye da masu sayarwa suka saita a matsayin buƙatar kasuwar ta sayo masu ko ta sayar masu. Jaddawalin na ɗauke da sashi biyu; buy/bid orders da kuma sell/ask orders. ● Buy/Bid Orders: jaddawali ne da ke ɗauke da jerin…
-
Tallace tallace: Abubuwan da ya kamata masu sha’awar tallata hajojinsu a group din nan su sani
Assalamu alaikum Kamar dai yadda kowa da yake gidan nan ya kamata ya sani cewa wannan gida namu mai albarka mun budeshi ne domin samarwa yan uwa mata hanyoyin dogaro da kai a zamanance, wanda muka fi mayar da hankali akan koyar da kasuwancin Cryptocurrencies, airdrop, mining, da kuma wasu karin damarmaki da muke fatan…
-
CRYPTO:DARASI NA 16
Order A centralized exchange, mai saye ba shi da ikon sayen coin kai tsaye daga mai sayarwa sai dai ya buƙaci kasuwar ta saya masa, haka mai sayarwa ba shi da ikon sayarwa mai saye kai tsaye sai dai ya buƙaci kasuwar ta sayar masa. Nuna buƙatar a saya maka ko a sayar maka yana…
-
CRYPTO:DARASI NA 15
A halin yanzu mun kammala rijista tare da verification, muna da cikakkiyar damar fara kasuwancin cryptocurrency a Kucoin, kafin nan muna buƙatar sanin tsarukan cinikayya a Kucoin. Kucoin Trades Kucoin ta tanadar wa masu amfani da ita tsarukan cinikayyar cryptocurrency daban-daban da za su iya gudanarwa a cikinta: ❖ Spot ❖ Margin ❖ P2P ❖…
-
CRYPTO DARASI NA 14
Verification Verification mataki ne da za a buƙaci ki sanya bayananki domin; a san ki, a gan ki sannan a tabbatar da bayanan da ki ka ba da na gaskiya ne. Tantance ki da adana bayananki zai taimaka wajen inganta tsaron asusunki ta yadda masu kutse ba za su samu damar satar miki kuɗi ba,…
-
CRYPTO: DARASI NA 13
HOW TO TRADE CRYPTOCURRENCY Bayan munyi bayanin yadda kasuwannin cryptocurrency su ke; rabe-rabensu, bambancinsu da fa’idojin kowannen su. Abu na gaba da ya kamata mu sani shi ne yadda a ke amfani da kasuwannin wajen sayen cryptocurrency da sayarwa. Kucoin Kucoin na ɗaya daga cikin kasuwanni goma mafi girma, aminci, sauƙi, da shahara wanda aka…
-
CRYPTO: DARASI NA 12
Factors To Consider When Choosing Cryptocurrency Exchange A yau, akwai kimanin fiye da cryptocurrencies exchanges guda 485 da a ke amfani da su ayi kasuwancin cryptocurrency. Galibin su ba su da nganci, akwai buƙatar yin duba na tsanaki wajen tantance exchanger kafin amfani da ita domin kiyaye kanka daga yin mummunar asara wanda zaɓar jabun…
-
CRYPTO: DARASI NA 11
Hybrids Exchanges (HEX) Hybrid exchanges kasuwanni cryptocurrency ne da suka haɗa ayyuka da tsarukan centralized exchanges da decentralised exchanges a guri ɗaya. Dabarar samar da irin waɗannan kasuwannin shi ne: domin a kawar da raunin da ke tattare da centralised da decentralized exchanges ta yadda Ɗan kasuwa zai mori fa’idodin da ke cikin kasuwannin biyu…
-
CRYPTO: DARASI NA 10
Pros And Cons of Decentralized Exchanges Decentralized exchanges na da tarin fa’idodin da za su sanya a buƙaci amfani da su, a wani ɓangaren kuma suna da matsalolin da zai sa a ƙi amfani da su. Pros ✓ Anonymity ✓ Global accessibility ✓ Difficult to hack ✓ Low fees ✓ Non-custodial ✓ More trading options…
-
CRYPTO: DARASI NA 9
Decentralized Exchange (DEX) Decentralised exchanges nau’ikan kasuwannin cryptocurrency ne da ke ba wa Ƴan kasuwa damar su yi cinikayya a tsakaninsu ba tare da sa hannun hukumomin kasuwar ba. Hakan na nufin; mai saye zai sayicryptocurrency ɗin da ya ke so kai tsaye daga mai sayarwa, mai sayarwa zai sayar da cryptocurrency ɗinsa kai tsaye…
-
CRYPTO: DARASI NA 8
Pros And Cons of Centralized Exchanges Centralized exchanges suna tattare da fa’idodi da yawa, a wani ɓangaren kuma suna ɗauke da matsaloli da yawa wanda amfani da su kan iya haifarwa. Pros / Alfanu / amfani ✓ User-friendly✓ Customer service✓ Reliable✓ Fiat-to-crypto✓ Recovery possible✓ Multiple payment methods✓ Trading styles User-FriendlyCentralized exchanges an tsara su ta…
-
CRYPTO: DARASI NA 7
What Are Cryptocurrency Exchanges? Cryptocurrency exchanges kasuwanni ne da ke wanzuwa akan internet wanda ke ba wa mutane daga sassa daban-daban na faɗin duniya damar; sayen cryptocurrency, sayar da cryptocurrency, musayar cryptocurrency ko kuma adana cryptocurrency a cikinsu. Aikin waɗannan kasuwanni shi ne: su samar da yanayi wanda zai ba wa mai buƙatar sayen cryptocurrency…
-
CRYPTO: DARASI NA 6
Idan baku manta ba shekaran jiya munyi bayanin biyu daga cikin ire iren cryptocurrency, jiya munyi biyu yau ma zamu yi bayani akan cikon biyun. Non-fungible Tokens (NFTs) A yaren Turanci idan aka ce abu “non-fungible” ne to ana nufin irinsa guda ɗaya ne kawai, idan aka kira wata kadara da ‘non-fungible’ to wannan kadarar…
-
ILLOLIN AMFANI DA VPN STARK
Matsalolin amfani da VPN Da farko ma’anar vpn shine virtual private network wanda asalin aikinsa shine samar da tsaro ga na’ura tare da boye IP address naka. Wanda hakan zai baka damar shiga shafukan yanar gizo wanda aka haramta maka ko aka haramtawa yan kasar daka fito amfani dasu. Misali duk wanda yasan lokacin da…
-
CRYPTO: DARASI NA 5
Stablecoins Stablecoins nau’inkan cryptocurrency ne da a ke samar da su musamman domin su wakilci darajar kuɗaɗen zahiri ko kuma wata kadara da ta ke a zahiri. Misali: USDT, BUSD, TUSD da aka samar domin su wakilci darajar Dollar America a duniyar cryptocurrency. Waɗannan nau’inkan coins ɗin suna ta shi ne kawai idan darajar Dollar…
-
CRYPTO: DARASI NA 4
TYPES OF CRYPTOCURRENCY Duk da ya ke yanzu haka akwai fiye da nau’ikan cryptocurrencies 15,000 a kasuwa, sai dai masana na raba cryptocurrencies gida shida (6) bisa la’akari da manufar da aka samar da su da kuma wuraren da su ke aiki. Ga su kamar haka:1. Payment tokens 2. Privacy tokens 3. Utility tokens 4.…
-
CRYPTO: DARASI NA 3
CHAPTER 02 INTRODUCTION TO CRYPTOCURRENCY A yanzu muna zamani ne na fasahar kimiyya da ƙirƙira, ko da yaushe ƙara samar da sabbin dabarori da tsare-tsare a ke domin a kawo canji mai ma’ana a tsarukan mu’amalolin da mu ke yi yau da kullum. Kafin zuwan internet muna gudanar da rayuwa ne a gargajiyan ce, da…
-
CRYPTO: Darasi na 2
PART ONETHE ART OF HODLINGTakaitaccen tarihin crypto currencyAn fara yunƙurin samar da kuɗaɗen internet ne tun a 1990s, lokacin da ƙwararren masanin ilimin cryptography nan ɗan asalin kasar America watau David Chaum ya ƙirƙiri kuɗin internet na farko a ƙasar Netherlands. David ya samu nasarar ƙirƙirar DigiCash ne ta hanyar amfani da fasahar Encryption algorithm…
-
CRYPTO: Darasi na 1
GABATARWAKasuwancin cryptocurrency na ci gaba da haɓaka gami da mamaya tamkar wutar jeji, mutane a sassa daban-daban na faɗin duniya na tururuwar shiga kasuwancin. Adadin masu amfani da cryptocurrency kullum ƙaruwa ya ke duk da matsin lamba da ƙoƙarin yaƙi da shi da Gwamnatocin wasu ƙasashen ke yi. Alherin da a ke samu a…
-
Jadawalin shirye shiryen mu.
InshaAllahu wannan shine jadawalin ranaku da masu gabatar da shirye shirye na wannan gida. A ka’ida kowace rana an so a gabatar da shiri guda biyu (Na safe dakuma na yamma), ranakun da suke da shirye shirye guda biyu za”ayi daya 9am zuwa 11:30am dayan kuma daga 5pm zuwa 9pm, idan kuma shiri daya ne…
-
Tsari da kuma dokokin gabatar da shirye shiryen mu.
Yana da kyau kowace admin, moderator da kuma masu gabatar da shirye shirye su karanta wadannan ka’idoji da tsarukan daya kamata su bi kuma su kiyaye a yayin gudanar da shirye shirye. Domin sabawa wadannan dokoki ka iya jawo fushin doka akan mutum. 1. APPROVE NA POST: Kowace rana daga 9am zuwa 11:30am (Lokacin shirin…
-
MATA MU DAWO HAYYACINKU
Wallahi al’amarin yan uwana mata yana matukar bani takaici, kowa kawai kanta ta sani, a wannan zamanin maganar ciwon ya mace na ya mace ne kwata kwata bata tasiri a tsakaninmu.Kullum muna maganar hadin kai, zumunci da taimakon juna amma babu wani kokari da muke yi wajen tabbatar da hakan a aikace, domin wallahi hadin…
-
